Posts

Showing posts from January, 2023

APPRECIATION

Image
APPRECIATION! I am most sincerely thankful to all of you for making it to our historic campaign flag~off yesterday in Yola.       I want to specifically thank His Excellency, Mr. President for his genuine interest in standing by us and supporting us all the way to ensure Nigeria produces her first female Governor, Insha Allah. The unprecedented crowd of supporters that defied and endured all deliberate efforts aimed at stopping our people from attending the flag~off is a testimony that Adamawa State is yearning for a responsible and responsive leadership that would serve the people with honesty, sincerity, justice and fairness to all. Once again I am most sincerely grateful to His Excellency, Mr. President and Commander~in~Chief, our National Chairman, His Excellency Sen. Abdullahi Adamu, our former first Ladies, former and Serving Governors, Ministers present, Members of the National Assembly, friends, well wishers and indeed my dear good people of Adamawa State for the love. Thank yo

BA ZA A SOKE ZABEN 2023 DIN NAN BA-MINISTAN LABARU LAI MUHAMMED

Image
BA ZA A SOKE ZABEN 2023 DIN NAN BA-MINISTAN LABARU LAI MUHAMMED    Ministan yada labarai na Nigeria  Ministan labarun Najeriya Lai Muhammed ya ce ba za a soke babban zaben 2023 da za a gudanar a ranar 35 ga ‘yan takarar shugaban kasa da majalisar dokokin taraiya sai kuma ranar 11 ga watan Maris a gudanar da zaben gwmanoni da ‘yan majalisar jiha. Lai Muhammed na magana ne a cigaba da tarukan ambata irin aiyukan da gwamnatin Buhari ta gudanar inda ministoci kan baiyana su ambata aiyukan da ma’aikatun su su ka cimma. Ministan na fadar matsayin gwamnatin Najeriya bayan bayanin jami’in hukuamr zabe Abdullahi Zuru da ke cewa matukar ba a inganta tsaro ba za a iya soke zaben ko dage shi. Ministan ya ce gwamnati ta shirya don tabbatar da gudanar da zaben da kuma aiyana wanda zai lashe zaben. Lai Muhammed ya kara da cewa ya san hukumar zabe wato INEC a takaice na aiki da jami’an tsaro don samar da yanayin gudanar da zaben. Hare-hare kan ofisoshin hukumar zabe a musamman jihohin kudu maso gabar

Wasu da ake zargi yan bindigar ne Sunkashe mutane fiye da biyar sun kuma kona rugage sama da goma sha daya a kauyen ngura dake a karamar hukamar yorroo na jihar Taraba

Image
 Wasu da ake zargi yan bindigar ne Sunkashe mutane fiye da biyar sun kuma kona rugage sama da goma sha daya a kauyen ngura dake a karamar hukamar yorroo na jihar Taraba   Ardo ummar bello dakezama ardon ngura wanda lamarin ya faru a donsa ya shidawa muryan America VOA chinwa yan bindigar sunzone da manya manyan makamai sukafara kashe kashe da kone kone har suka kona gidaje akalla shabiyar dakuma kashe mutane fiye da biyar hadema da Kona kayan anfanin gona na baba a wannan harin da sukakawo a yankin Shikuma hassan Abdullah mahaifinsa ne aka kashe awannan hari kuma angudu da gawarsa wanda ya baiyana yadda suke chikin halin tashi hankali na Rashi samun gawar mahaifinsa domin yimasa jana iza   Alhaji abdu daya daga chikin wanda lamarin yafaru a idonsa chiwa yayi suna chikin mawuyachin hali Wanda basu taba ganin irinsa tinda suki a duni kuma sunyi kokari gurin sanar da hukumomi na jihar Taraba kawo iyanzu dai shiru kakeji bawani labari domin ganin an kamo masu hanu chikin wannan harin har