Posts

Showing posts from August, 2023

RIKICHIN YA BARKR AKAN HAKAR MA ADANAI STAKANI ADAMAWAN DA TARABA

Image
Daga lado salisu Muhammad garba  Jami an hadin gwiwa da gomnatin jihar Taraba ta hada Don gira sa na ar hakar ma adanai a jihar sunkama wayan da ake zargi da hakar ma adanai da yawansu yakai dubu uku da dari biya                 Hoto daga gurin hakar ma adanai  Aguri hakan ma adanai na yakin kaigama sai dai masu kamfanin hakar ma adanai sukachi ba a jihar Taraba gurin yake ba kaiga yama jihar Adamawa kuma a karamar hukumar Tongo yake Alheri mansir Tongo nadaya daga chikin masu kamfanin hakar ma adanai a yankin kuma dan a salin karamar hukumar ne wanda ya tabbatar da chiwa yan na jihar Adamawa Malan ayuba aminu buba daya ne daga chikin wanda lamarin ya rusta dasu kuma yayi zargin Sojojin da awun gaba wani jaka dake dauke da kudi kimanin naira miliyon daya da budu dari tara kuma Sojoji ne sukayi awugaba da jakan aidonsa               Shugaban jam an hadin gwiwa Brigadier General Jeremiah Aliyu Faransa Rtd ya chi shi ba Adamawa suka shigaba jihar Taraba ne dogon yashi dake karamar hukumar

MUN YI NASARAR BUDE KOFAR TATTAUNAWA TSAKANIN SOJAN NIJAR DA TINUBU- TAWAGAR MALAMAI

Image
MUN YI NASARAR BUDE KOFAR TATTAUNAWA TSAKANIN SOJAN NIJAR DA TINUBU- TAWAGAR MALAMAI   Tawagar manyan malaman Islama na Najeriya da ta gana da shugaban gwamnatin sojan Nijar Janar Abdourahmane Tchiani ta aiyana nasarar ziyarar. Malaman sun ce ganawar ta ba su damar bude kofar tattaunawa tsakanin sojojin da shugaba Tinubu da kuma kungiyar ECOWAS. Jagoran tawagar ce Sheikh Abdullahi Bala Lau ya baiyana muhimmancin amfani da tsoffin shugabannin kasa da manyan malamai da a ke mutuntawa a Najeriya da Nijar don samar da maslaha.   Shaharerren malamin ya ce da yardar Allah bayan ganawar su da shugaba Tinubu za a samu matsaya mafi a'ala ga dukkan bangarorin don matakin soja ba zabi ba ne a wannan yanayi. Da ya ke karin bayani Farfesa Mansour Sokoto ya ce ko da irin karramawar tarba da tawagar ta samu ya nuna an kama hanyar sulhu mai dorewa.   Ta bakin Farfesa Sokoto, shugaban Sojan Janar Tchiani ya ba da hakurin rashin ganawa ta kai tsaye da tawagar ECOWAS. A tawagar akwai Sheikh Muhammad