Matasa a jihar sun haukan babban allo
Matasa Akan allon tallachi na jihar Adamawa |
Daga Dini Adda mayo
Wasu matasa ke nan da suka hau saman babban allon tallace tallace dake bakin babbar kasuwar Jimeta a jihar Adamawa cewa baza su sauko ba sai Eng Aishatu Dahiru Binani na jam'iyar APC tazo.
Comments
Post a Comment