Rundunar Yan Sandar Jihar Adamawa Dun Kashe Mutane Shidda Masu Garkuwan Da Mutane
daga lado salisu Muhammad garba
Gawawwakin wadanda aka kashe |
Rundunar yan sandar jihar adamawa sun kashe mutane shidda masu garkuwan da mutane a jihar adamawa Sun kuma gabatar da wasu masu garkuwan sama da goma dakuma kudi naira miliyan hudu da sabain da uku dakuma bindiga kirar AK 147 da adduna da wukake Kamar dai yadda kakakin Rundunar yan sandar jihar SP sulaimani yaya guroje ya tabbatar da nasar kashe yan bindigan
Wani daga chikin masu garkuwa da mutanen da yan sandar suka kakama mai suna Abdullhi abubakar ya shidawa muryan America chewa sunyi garkuwan da wani yaro sun karbi miliyan hudu su biyar anma anbashi dubu dari tara ne achiki
Hassan iro shima dan garkuwan da mutanene a jihar adamawa wanda yansadan sukakama da bindiga AK 147 Agidansa
Sama da shekaru biyu kenan yana wannan aikin kuma sun dade suna daukan mutane suna karbar kudin fansa
Comments
Post a Comment