Posts

RIKICHIN YA BARKR AKAN HAKAR MA ADANAI STAKANI ADAMAWAN DA TARABA

Image
Daga lado salisu Muhammad garba  Jami an hadin gwiwa da gomnatin jihar Taraba ta hada Don gira sa na ar hakar ma adanai a jihar sunkama wayan da ake zargi da hakar ma adanai da yawansu yakai dubu uku da dari biya                 Hoto daga gurin hakar ma adanai  Aguri hakan ma adanai na yakin kaigama sai dai masu kamfanin hakar ma adanai sukachi ba a jihar Taraba gurin yake ba kaiga yama jihar Adamawa kuma a karamar hukumar Tongo yake Alheri mansir Tongo nadaya daga chikin masu kamfanin hakar ma adanai a yankin kuma dan a salin karamar hukumar ne wanda ya tabbatar da chiwa yan na jihar Adamawa Malan ayuba aminu buba daya ne daga chikin wanda lamarin ya rusta dasu kuma yayi zargin Sojojin da awun gaba wani jaka dake dauke da kudi kimanin naira miliyon daya da budu dari tara kuma Sojoji ne sukayi awugaba da jakan aidonsa               Shugaban jam an hadin gwiwa Brigadier General Jeremiah Aliyu Faransa Rtd ya chi shi ba Adamawa suka shigaba jihar Taraba ne dogon yashi dake karamar hukumar

MUN YI NASARAR BUDE KOFAR TATTAUNAWA TSAKANIN SOJAN NIJAR DA TINUBU- TAWAGAR MALAMAI

Image
MUN YI NASARAR BUDE KOFAR TATTAUNAWA TSAKANIN SOJAN NIJAR DA TINUBU- TAWAGAR MALAMAI   Tawagar manyan malaman Islama na Najeriya da ta gana da shugaban gwamnatin sojan Nijar Janar Abdourahmane Tchiani ta aiyana nasarar ziyarar. Malaman sun ce ganawar ta ba su damar bude kofar tattaunawa tsakanin sojojin da shugaba Tinubu da kuma kungiyar ECOWAS. Jagoran tawagar ce Sheikh Abdullahi Bala Lau ya baiyana muhimmancin amfani da tsoffin shugabannin kasa da manyan malamai da a ke mutuntawa a Najeriya da Nijar don samar da maslaha.   Shaharerren malamin ya ce da yardar Allah bayan ganawar su da shugaba Tinubu za a samu matsaya mafi a'ala ga dukkan bangarorin don matakin soja ba zabi ba ne a wannan yanayi. Da ya ke karin bayani Farfesa Mansour Sokoto ya ce ko da irin karramawar tarba da tawagar ta samu ya nuna an kama hanyar sulhu mai dorewa.   Ta bakin Farfesa Sokoto, shugaban Sojan Janar Tchiani ya ba da hakurin rashin ganawa ta kai tsaye da tawagar ECOWAS. A tawagar akwai Sheikh Muhammad

Governor Inuwa Yahaya Congratulates Ambassador Lamuwa Over His Appointment, Swearing-in As Federal Perm- Sec

Image
 27th April, 2023 Governor Inuwa Yahaya Congratulates Ambassador Lamuwa Over His Appointment, Swearing-in As Federal Perm- Sec   Gombe state Governor, Muhammadu Inuwa Yahaya has received with excitement, the appointment and subsequent swearing-in of Ambassador Adamu Ibrahim Lamuwa as a Federal Permanent Secretary representing Gombe State.   In a congratulatory message, Governor Inuwa described Ambassador Lamuwa as an experienced technocrat, thorough-bred diplomat and international relations expert who has been a shining star and good ambassador of Gombe State in his civil service and diplomatic sojourn spanning years and culminating in the zenith of his career.  “I am highly delighted and excited with the appointment of our illustrious son, Ambassador Adamu Lamuwa Ibrahim by President Muhammadu Buhari as a Federal Permanent Secretary. “No doubt, Ambassador Lamuwa's appointment is a well deserved one, considering the wealth of experience and knowledge he has garnered over the years

APPRECIATION

Image
APPRECIATION! I am most sincerely thankful to all of you for making it to our historic campaign flag~off yesterday in Yola.       I want to specifically thank His Excellency, Mr. President for his genuine interest in standing by us and supporting us all the way to ensure Nigeria produces her first female Governor, Insha Allah. The unprecedented crowd of supporters that defied and endured all deliberate efforts aimed at stopping our people from attending the flag~off is a testimony that Adamawa State is yearning for a responsible and responsive leadership that would serve the people with honesty, sincerity, justice and fairness to all. Once again I am most sincerely grateful to His Excellency, Mr. President and Commander~in~Chief, our National Chairman, His Excellency Sen. Abdullahi Adamu, our former first Ladies, former and Serving Governors, Ministers present, Members of the National Assembly, friends, well wishers and indeed my dear good people of Adamawa State for the love. Thank yo

BA ZA A SOKE ZABEN 2023 DIN NAN BA-MINISTAN LABARU LAI MUHAMMED

Image
BA ZA A SOKE ZABEN 2023 DIN NAN BA-MINISTAN LABARU LAI MUHAMMED    Ministan yada labarai na Nigeria  Ministan labarun Najeriya Lai Muhammed ya ce ba za a soke babban zaben 2023 da za a gudanar a ranar 35 ga ‘yan takarar shugaban kasa da majalisar dokokin taraiya sai kuma ranar 11 ga watan Maris a gudanar da zaben gwmanoni da ‘yan majalisar jiha. Lai Muhammed na magana ne a cigaba da tarukan ambata irin aiyukan da gwamnatin Buhari ta gudanar inda ministoci kan baiyana su ambata aiyukan da ma’aikatun su su ka cimma. Ministan na fadar matsayin gwamnatin Najeriya bayan bayanin jami’in hukuamr zabe Abdullahi Zuru da ke cewa matukar ba a inganta tsaro ba za a iya soke zaben ko dage shi. Ministan ya ce gwamnati ta shirya don tabbatar da gudanar da zaben da kuma aiyana wanda zai lashe zaben. Lai Muhammed ya kara da cewa ya san hukumar zabe wato INEC a takaice na aiki da jami’an tsaro don samar da yanayin gudanar da zaben. Hare-hare kan ofisoshin hukumar zabe a musamman jihohin kudu maso gabar

Wasu da ake zargi yan bindigar ne Sunkashe mutane fiye da biyar sun kuma kona rugage sama da goma sha daya a kauyen ngura dake a karamar hukamar yorroo na jihar Taraba

Image
 Wasu da ake zargi yan bindigar ne Sunkashe mutane fiye da biyar sun kuma kona rugage sama da goma sha daya a kauyen ngura dake a karamar hukamar yorroo na jihar Taraba   Ardo ummar bello dakezama ardon ngura wanda lamarin ya faru a donsa ya shidawa muryan America VOA chinwa yan bindigar sunzone da manya manyan makamai sukafara kashe kashe da kone kone har suka kona gidaje akalla shabiyar dakuma kashe mutane fiye da biyar hadema da Kona kayan anfanin gona na baba a wannan harin da sukakawo a yankin Shikuma hassan Abdullah mahaifinsa ne aka kashe awannan hari kuma angudu da gawarsa wanda ya baiyana yadda suke chikin halin tashi hankali na Rashi samun gawar mahaifinsa domin yimasa jana iza   Alhaji abdu daya daga chikin wanda lamarin yafaru a idonsa chiwa yayi suna chikin mawuyachin hali Wanda basu taba ganin irinsa tinda suki a duni kuma sunyi kokari gurin sanar da hukumomi na jihar Taraba kawo iyanzu dai shiru kakeji bawani labari domin ganin an kamo masu hanu chikin wannan harin har

TINUBU YA KARYATA GANAWA DA GWAMNONIN DA SU KA YI WA PDP TAWAYE SU 5 A LONDON

Image
TINUBU YA KARYATA GANAWA DA GWAMNONIN DA SU KA YI WA PDP TAWAYE SU 5 A LONDON Dan takarar jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya Bola Tinubu ya karyata labarin cewa ya gana da gwamnonin da su ka yi wa PDP tawaye su 5 a London. Hakan na kunshe a sanarwa daga kakakin sa Tunde Rahman da ke nuna wasu ne kawai su ka kirkiro labarin don cimma muradun su na siyasa. Rahman ya kara da cewa duk da haka Tinubu na da ‘yancin ganawa da duk gwamna ko kungiyar da ya yi muradi don bunkasa siyasar sa. Shi kan sa madugun gwamnonin 5 wato gwamnan Ribas Nyesom Wike a lokacin da ya dawo Najeriya, ya musanta labarin cewa sun gana da Tinubu. Ko sun gana ko ba su gana da Tinubu ba gwamnonin sun tabbatar da bara’ar su gad an takarar jam’iyyar su Atiku Abubakar. Alamu na nuna PDP na shirin sa kafar wando daya da gwamnonin da ke cigaba da daukar matakan angulu da kan zabe ga jam’iyyar.