ADAMAWA STATE COMMAND PARADES 39 SUSPECTED CRIMINALS
daga lado salisu Muhammad garba Rundunar yan sandar jihar adamawa sun gabatar da
wasu da ake zargin da aikata garkuwa da mutane dakuma yan fashin daji da yawansu
yakai talatin da tara a heart kwatar yan sandar jihar
Comishinan yan sandar jihar sikiru akande yagabatarawa yan jaridu ta bakin
mateimakinsa DCP ajani musibau yagabatara da yin jawabi wa maneman labarai a
babban ofishin yan sandar na jihar adamawa ajani yayi jawabine akan wadanda ake
zargin da chiwa za a gurfanar dasu agaban kotu domin ayimusu hukuncin da yadach
yakuma godewa Alumman jihar dasuke bawa yan sandar goyon baya Wasu masu garkuwan
sun baiyanwa muryan America yadda sukeyi da kudin fansar da suke karba a hannun
mutane
Buba isuhu shine Shugaban wasu masu garkuwan su shidda wanda kuma dukansu yan
sandar jihar sunyi nasarar kamo su yayi mana karin haske akan yadda aka kamosu
sun karbi kudin fansa anma basu kashe ba sai yan sandar suka kamosu
Comments
Post a Comment