Kabilun fulani kuteb da tv a jihar taraba dake arewa maso gabashin Nigeria sun 

daga lado salisu Muhammad garba Kabilun fulani kuteb da tv a jihar taraba dake arewa maso gabashin Nigeria sun sanya hanu a takardan yar jejeniya na sunlhu domin kawo karshen Rikichin kabilanchi dakuma fada stakanin manoma da makiyaya na usa da takum yakinda yayi kawurin suna da Rikichin kabilanchi a jihar taraba
Taron tattaunawa an kwa she stawon wata kuda ana neman mafita domin aga chimma mastaya kamar dai yadda shugaban komitin sulhu Reverend recen yakubu ya shidawa mana bayan sunkammala Taron a karamar hukumar takum Yau Ibrahim barewa dake zama mataimakin shugaban kungiyar tabital pulako junde jam a jihar taraba Yachi wannan sa hannu da sukayi zai kawo karshen dukkanin wani Rikichin a yankin takum da usa gabaya
Shugaban karamar hukumar ussa hon abrshi musa bala ya tabbatar da chiwa shima yagamsu da yadda aka gudanar da wannan zaman na sulhu da aka kwashe wata guda ana gudanar
Kuma za a samu zaman lafiya mai daurewa yankunan kananan hukumomin na lamarin ya shafa a jihar taraba

Comments

Popular posts from this blog

RIKICHIN YA BARKR AKAN HAKAR MA ADANAI STAKANI ADAMAWAN DA TARABA

Rundunar Yan Sandar Jihar Adamawa Dun Kashe Mutane Shidda Masu Garkuwan Da Mutane