ANRUFE MAJALISAR DOKOKI JIHAR TARABA YAYINDA GOMNAR JIHAR KE SHIRIN KAI KASAFIN KUDIN SHEKARA MAI ZUWA
Daga lado salisu mahammed garba
Ma aikatar majalisar jihar Taraba sun shiga yajin aiki na sai baba yagani a jihar
Sakamakon Rashi biyanzu wasu hakkokinsu na kayan sawa da saurasu harna tsawon shekaru Bakwai
Hakan nazuwane yayinda gomnar jihar nakokarin kai kasafin kudin na shekar dubu biyu da ashirin da uku
Comeret Bala Ibrahim Yusuf Shene Shugaban kungiyar ma aikatar majalisar dokoki a Nigeria reshen jihar Taraba
Yachi sunbin dukkanin matakain domin ganin anbiyasu hakkokinsu anma abin ya faskar shiyasa suka shiga wannan yajin aikin da sai babayagani har sai anbiyasu hakkokinsu
Anasu Mbagaren na gomnatin jihar Taraba tabakin komishinar maaikatar yada labarai a jihar Lois Emanuel tachi
Ma aikatar majalisar dokoki jihar Taraba suyi hakuri gomnatin Zara biyasu bada jimawaba sukara hakuri
Masu fachin baki kuma na ganin hakan ma abin kunyane achi har tsawon shikaru ba kwai wasu hakkokin maaikatanr ba abiyasu ba ai dole sushiga yajin aikin
Inji Musa askira mai fashin baki Akan Al Almuran yau da kullu
Comments
Post a Comment