MUTANE SHiDA SUN MUTU A JIHAR ADAMAWA SAKAMAKON HADARIN MOTA TIFA

 Daga lado salisu mahammed garba

Rundunar Yan san dan jihar Adamawa sun taddatar da mutuwar mutane shida sakamakon hadarin

 


 mota tifa a jihar Adamawa tabakin kakakin rundunar S p sulaiman Yaya nguroje 

Mota mai dauko yashi kirar jamani mai suna tifa takashe mutane shida a jihar Adamawa 


wasu da dama sun jikkata a yankin modire dake karamar hukamar Girei a jihar Adamawa 



Sukuma matasan yankin sun Kona motar harma da wasu shaguna a yankin da abin yashafa

Comments

Popular posts from this blog

RIKICHIN YA BARKR AKAN HAKAR MA ADANAI STAKANI ADAMAWAN DA TARABA

Rundunar Yan Sandar Jihar Adamawa Dun Kashe Mutane Shidda Masu Garkuwan Da Mutane