Mazauna jihar Adamawa sun koka akan gomnatin jihar tayi ruf da chiki kan tallafin da hukuma raya shiyar arewa maso gabashin Nigeria tabaiwa gomnatin jihar

Daga lado salisu mahammed garba

Mazauna jihar Adamawa sun koka akangomnatin jihar tayi ruf da chiki kan tallafin da hukuma raya shiyar arewa maso gabashin Nigeria tabaiwa gomnatin jihar


domin rabawayanda iftila in ambaliyar ruwa yashifa watanni ukun dasuka gabata 


Malan Ibrahim song shine yayi jawabi a madadin alumman yankin loko dake karamar hukamar song wanda yachi sunaji sunagani haka suke rayuwa chikin halin wahala ayanzu haka basu ga komai a kayan tallafin finba 



Fatima yakubu uwa chi mai yaya goma kuma marayu ne basuda uba kuma basu da inda zasuzauna sai a makopta suke rayuwa a chikin rashin jin dadi saboda ruwa ya rusa musa inda sukezama kuma basu da halin yinwani dama dai da noma suka dogara shima ruwa ya chinye yanzukam sai abinda hali yayi




Usman Ibrahim Numan shikuma yayi jawabi ne a madadin mazuna Numan da demsa wa yanda lamarin ya shafa yakuma yikira ga mahukuntar jihar Adamawa dama Nigeria dasu kawomusu dauki na gaggawa domin rayuwarsu na tagayra a jihar Adamawa



Dr aminu Muhammad sulaiman shine sakataran hukumar bada agajin gaggawa na jihar Adamawa yachi shidai Abinda yasani dai sun rabar da kayan tallafin anma dai ba kowa da kowa ne zasu samuba don abindama bai dayawan da zai isa wayanda iftila in ya shafa a jihar Adamawa



Mutane sama da dari uku ne ke chikin mawuyachin hali a jihar Adamawa sakamakon gidaje dakuna gonakin noma da ambaliyar ruwa ya dai daita a jihar Adamawa

Comments

Popular posts from this blog

RIKICHIN YA BARKR AKAN HAKAR MA ADANAI STAKANI ADAMAWAN DA TARABA

Rundunar Yan Sandar Jihar Adamawa Dun Kashe Mutane Shidda Masu Garkuwan Da Mutane